iqna

IQNA

IQNA - A cikin wata sanarwa da ta fitar a jajibirin zagayowar ranar shahadar Isma'il Haniyeh, tsohon shugaban ofishin siyasa na kungiyar, kungiyar Hamas ta jaddada cewa kisan gillar da aka yi masa ya nuna cewa jagororin gwagwarmaya su ne jigon fada da makiya.
Lambar Labari: 3493642    Ranar Watsawa : 2025/08/01

Tehran (IQNA) Ministan kula da harkokin addini na kasar Masar ya bayyana cewa hudubobin da ake gudanarwa a duk fadin kasar Masar na tsawon wata guda suna kebantu da batun manzon Allah mai girma da daukaka a cikin bayaninsa ya ce: Rayuwar Manzon Allah (S.A.W) fassarar ce ta gaskiya. ma'anonin Alkur'ani mai girma.
Lambar Labari: 3487941    Ranar Watsawa : 2022/10/02